
WATA sabuwar jarumar Kannywood mai suna Rahama A. Ibrahim ta bayyana cewa kallon finafinan Hausa ne ya ba ta sha’awar shiga Musulunta tare da shigowa masana’antar finafinan Hausa don ta bada gudunmawar ta ta hanyar fim.
Ga dai video din dan kuji daga ba kin ta.
0 Comments